♥
Idan kika ga namiji ya zo
gurinki zance yana
nema ya taɓa jikinki to wlh baya sonki
♥
Idan kika ga namij yana yawan baki kuɗi to
wlh kiyi hankali da shi,
♥
Idan kika ga namiji baya kula al-amuranki
yadda yakama ta to wlh akwai wadda yake
so
♥
Idann kika ga namiji baya zuwa wajenki
akai-akai to wlh ki nemi saurayi,
♥
Idan kika ga namiji kince masa yaje ya
gaida iyayenki yana miki hanya-hanya to
tun wuri ki rabu da shi
♥
Idan kika ga namiji baya sakar miki fuska
yadda yakamata to akwai matsala
♥
Idan kika ga namiji yana yi miki labarin wata
can daban to ba kece a ransa ba,
♥
Idan kika ga namiji baya yi miki faɗa akan
rashin dai-dai da kika aikata to ki bi a
hankali da shi
♥
Idan kika ga namiji yana yawan hantarar ki
akan abun da bai kai ya kawo ba to fa sai a
hankali,
♥
Idan kika ga namiji baya son ɗaga wayarki
kuma shi baya kiranki sosai to akwai
walakin goro a miya🙆
♥
Post a Comment