Gwamnatin Nigeria ta bude Shafin da Zaku Cike Aikin Enumerator na Yiwa Yara Kana Rijistar Haihuwa

 

BIRTH REGISTRATION AD-HOC.


Ko da ka nemi aikin Census zaka iya neman aikin rijista katin haihuwa Birth Registration certificate wanda UNICEF tare da haɗin gwiwar hukumar kidaya NPC da hukumar yiwa kasa hidima NYSC za su ɗauka.


Aikin rijista haihuwa za'a gudanar dashi na tsawon wata 6 .


Aikin kidaya bayan an kammala training zai kare cikin kwana hudu zuwa biyar .


Don haka babu abun da zai hana ka samun duka ayyuka biyun sai dai in baka da rabo .


Domin cika aikin zaka iya Danna wannan link din

https://birthregistrationadhoce-recruitment.com/

Post a Comment

Previous Post Next Post