HANYOYIN MUTUWAR SOYAYYA
1.Rashin bawa Saurayi
kudin
motar komawa gida bayan an
gama hira.
2.Karbar kudin wani Saurayi ba
tare da kin ba
masoyin ki ba.
3.Rashin yiwa
Masoyinki
kuka kamar sau ashirin da shida
saboda
tunanin sa a kullum.
4.Fitowa koda
kofar
gida ne ba tare da kin bugawa
Saurayin ki
waya cewa zaki dan fita waje ba.
5.Rashin
sayawa masoyin ki recharge card
kamar na
dubu daya da dari biyar (1500)a ko
wani yini.
6.Rashin daukan masoyin ki zuwa
shopping
sau uku (3)a duk sati.
SAMARI DAI SUNCE"
IDAN YAN MATA SUKA KIYAYE HAKAN TO
SOYAYYA ZAI DAURE DARAM..!
Post a Comment