Jerin sunaye da jihohin sababbin hafsoshin tsaron da Tinubu ya naɗa
Manjo Janar Christopher Gwabin Musa
OTHERCopyright: OTHER
Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan tsaro:
Mallam Nuhu Ribadu -National Security Adviser (NSA) - Adamawa
Shugabannin rundunonin tsaro:
1- Manjo Janar Christopher Gwabin Musa - Hafsan hafsoshin tsaro na Najeriya (CDS) - Kaduna
2 - Manjo Janar Taoreed Abiodun Lagbaja - Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya (COAS) - Ogun
3 - Rear Admiral Ekechukwu Ogalla - Babban Hafsan sojin ruwa na Najeriya (CNS) - Enugu
4 - Air Vice Marshal Hassan Bala Abubakar - Babban hafsan sojin sama na Najeriya (CAS) - Kano
5 - DIG Kayode Egbetokun - Sifeta-Janar na ƴan sandan Najeriya (IG) - Ogun
6 - Manjo Janar EPA Undiandeye - Babban jami'in tattara bayanan sirri na trsaro (CDI) Cross River
Post a Comment