🍅🍅BARKA da SAFIYA🍅🍎MY....🌺💐💐.
Ina💐 mai farin 🌼cikin Turo maka wannan Sakon💟 na barka da safiya💗💟 Tamkar yanda nake tuna, farin cikin💕 da nakeyi a lokacin da na hadu dakae acikin mafarkin baccin da na farka a yau💞💗.
💙💙Akoda yaushe💛💞Yaushe kara fadawa nake acikin Shaukin sonka💖💖Domin nazartar makomar farin cikin rayuwata dake,
Koda yaushe Zuciyata kara Marhaban take dakae acikinta.💗Amatsayin💟Zabin💕ta.
Ina sonka
Fatan ka tashi lafiya💗💗 Wannan Sako nakane, domin tabbatar maka cewar kana acikin mafarki na💕💕
Post a Comment