Zafafan kalaman sace zuciyar mace

 Masoyiyata dekadaice wacce nakillace kaunarta aruhina,sannan naboye sonta'cikin gurina musamman azuciyata,nasaba dacancantarda take tsakiyar tsakanin kulawarda kesamusaka gareki masoyiyata itake safarar farinciki azuciyata akowane bugun zuciyata gudadaya dakecikin kowacerana. 


💙💙____💮>>>❤<<<💮_____💙💙

Masoyiyata tafiyarkima kadai abin kalloce agareni, kafin azoga daddadar muryarki mecikeda sinadarin sanyaya ruhina,shiyasa kyakykyawan murmushinki azamo atinawa'agareni masoyiya, dadadan kalamanki kuwasune mahadin duk wani daddan yanayi agareni.

💙💙____💮>>>❤<<<💮_____💙💙


Cikakkiyar surar kyakykyawar halittarki gamida hadadden tsarin rariwarki sune makamanda sonki yayi amfanida suwajen cinnasarar wadata kaunarki izuwa duk wanilungu dasako dake zuciyata,tabbas kece tauraruwa mafihaske akicikin taurarin duniyar masoya.


 

Post a Comment

Previous Post Next Post