♥♥♥FATIMA♥♥♥
F--♥♥Farin cirin zuciyata Komai da maganinsa a duniya ni kuma kece maganin dukka cutukana bansan yadda rayuwa zata kasance idan baki tare dani
A--♥♥Akan sonki ne idaniyata ta makance ke kawai take gani zanso ace koda na zama makawo kece wadda zata zama yar jagorata
T--♥♥Tawa akoda yaushe ji nake kamar danni kadai aka halilceki kamar don nayi rayuwa dake ke kaidai nake yin numfashi
I--♥♥Inaji farin ciki shine abunda ke tafiyar da duniya wanda badan wannan farin cikin ba wani bai zaiyi tsawon ran da rayuwarsa zata cimma burin kansa
M--♥♥Muradin zuciyat ni kece wannan farin ciki nawo wanda nake da bukatar son kasancewa a cikinsa har karshen rayuwata ki yarda dani bazan iya rayuwa ba idan babu ke
A--♥♥Assalama alaiki yake yar gatan gaban goshin ruhina ina sonki ina kuma burin son kasancewa tare dake a cikin kowanne irin yanayi ina kaunarki
Post a Comment