Sabon tallafin bashi na kasuwanci daga Bankin Nirsal microfinance Bank mai suna AMAZON

 

 

Nirsal microfinance Bank new loan


Bankin Nirsal microfinance Bank sun fitarda wani sabon tsarin bashi mai suna AMAZON wanda zasu bawa MATA zalla wannan bashin domin haɓaka kasuwansu da suke dakuɗi koh kuma kayan kasuwanci da mutum yake buƙata domin ya gina kasuwancinsa 


Abubuwan da yazama dole zakafun kasamu wannan loan ɗin 

Dole mutun yakasance daga shekara 18years zuwa 55 years wato daga shekara sha takwas zuwa hamshin da biyar 


Dole baraka nema ba sai kasuwancinka ya cika wata uku da farawa ma ana idan kafara kasuwanci yanzu baraka nema ba dole sai yakai wata uku kanayin wannan kasuwancin 


Dole yakasance kanada savings account a bankin Nirsal microfinance Bank wanda yakai tsawon wata ɗaya kuma akwai kuɗin da aka sahale kafun a baka wannan loan ɗin


Idan zaku karɓa a matsayin group dole yakasance mutum biyar zuwa goma 5-10 kuma ku zaku zaɓa mutanen bawai bankinne zai zaɓa muku mutane goman ba 


Yadda zaka nemi AMAZON loan na Nirsal microfinance Bank

Zaka ziyarci bankin Nirsal microfinance Bank mafi kusa dakai wanda yawanci ana samunsa a kowanne state cikin post office nazu wato irin offishin ƙarban saƙo da aika saƙo ɗinnan 


Koh kuma ka shiga https://nmfb.com.ng domin samun ƙarin bayani gameda wannan loan ɗin da za abayar 


Gargaɗi 


Wannan bashine bawai kyauta ba dole inkaci saika biya don haka idan kasan baka kasuwanci koh kuma ba a kasuwanci zakasa kuɗin ba toh kadama mutum ya karɓa domin wannan daidai yake da bashin banki 


Allah ya bada sa a 

Post a Comment

Previous Post Next Post