YADDA AKE GOGE BASHIN MTN A SAMU BONUS

 Ga Hanyoyin da zaku yi ma kanku ko kuma kuyi ma wasu su amfana:


1. Dole mutum ya kasance yana da momo wallet. In baka dashi kuma kai amfani da wannan code din domin bude naka *671#.

2. Sannan zakayi Funding na wallet din naka ta hanyar tura kudi daga bankin ku zuwa momo wallet din wanda akwai shi acikin mobile app ko kuma masu POS wanda suna amfani da MOMO PSB ko ACCESS YELLO & BETA shine sunan Bankin nasu, Sannan kuman Number ku da kuka bude Wallet Itace Account Number ku da zakuyi amfani da ita wajen funding din. za ku cire 0 in farko 


3. Bayan kun sanya kudi zakuje ku kara Danna *671# wanda zai nuno muku abubuwan da zaku iyayi da momo wallet din.

4.Bayan kun danna a option na biyu zaku ga inda a kasa Buy Airtime/Data Sai ku shige shi.

5. Bayan kun shige shi shima zai nuna muku options Shima sai ku danna Number daya wanda shine Airtime.


6. Bayan kun shige shi shima zai kai wajen wasu options din Sai ku danna Number ta biyu inda a kasa MTN AWUF4U Plus, Sai ku danna shi Zai kawo ku inda zaku sa number da zaku sa katin a ciki sai kusakata.

Bayan kun danna send zai nuna muku inda zakusa Amount sai kusaka amount din da ake bin ku.


Amma wajen saka kudin Dole sai kun kara Naira 30 ko sama da haka ta hakane kawai zaku samu wannan bonus din kuma zai baku damar kira ba tare da kiran farko sai sunce zasu cajeka ne a main account.

WhatsApp group din mu

https://chat.whatsapp.com/KHs7gPTVNC7BfTx6N7hpNr

Post a Comment

Previous Post Next Post