Alamomi 50 da za'a gane mace yar' Madigo

 


1- Macen da take bayyanawa ‘yar uwarta mace tsiraicinta.


2- Macen da ke yaba kyawun ‘yar uwarta mace ta fuskar sha’awa.


3- Macen da ke rungumar ‘yar uwarta mace ko sumbatarta da nufin wasa.


4- Macen da take nunawa kawarta bidiyon ‘yan madigo.


5- Macen da za ta kama hannun mace ‘yar uwarta ta dinga shafawa babu wani dalili.


6-Ko Macen da za ta dinga shafa gashin kan kawarta.


7- Mace mai lazimtar kwanciya kan cinyar mace ‘yar uwarta ba tare da dalili ba.


8- Macen da a kodayaushe take son ganin surar jikin mace ‘yar uwarta.


9- ‘Yar madigo tana da yawan son yin kyauta ta bajinta da ban mamaki ga wadda ta gani tana so.


10- Yana daga cikin alamomin ‘yan madigo kebancewa kuryar daki su kadai.11- ‘Yar madigo ba ta da wata hira sai ta mace ‘yar uwarta.


12- Suna kyamatar yin mu’amala da namiji, ba su damu da yin saurayi ba.


13- Suna da sha’awar kallon fina-finan batsa, musamman na ‘yan madigo.


14- Suna matukar zama a gidan da mata ne zalla, kamar zawarawa da ‘yan mata.


15- Macen da ke tube rigarta a gaban mata ‘yan uwanta ba tare da jin kunya ba.


16- Mace mai yawan son shafa nono ko taba mazaunan kawarta maimakon musabaha.


17- Suna yawan kiran junansu da ‘Sweety’ ko ‘Darling’ ko ‘Dear’ ko kuma ‘My Love’.


18- Suna da son yin dinki matsattse mai bayyana dukkan surar jikinsu.


19- Sun iya yin fari da idanu don janyo hankalin macen da suke so.


20- Sun fi koɗa kyawun mace fiye da namiji20- Sun fi koɗa kyawun mace fiye da namiji

Suna da bakin kishi.


21- Suna da son yin tsabta ta kece raini.


22- Suna da son yin mu’amala da kalolin turaruka.


23- Suna son saka sarka a kafarsu da zobe a yatsan kafar (Duk da an mayar da shi ado yanzu).


24- Suna son saka zobe a babban dan yatsan su na hannu.


25- Yawancin su suna son kara tsawon gashin idonsu ko shafa masa kala.


hanyoyin 10 da zaku magance infection


yadda zaki gyara budurcin ki


amfanin cin dabino da safe kafin yin breakfast


26- Suna auren junansu kamar yadda namiji ke auren ‘ya mace.


27- Shakuwa mai tsanani tsakanin mace da mace, barci kawai ke raba su.


28- Mace ta mayar da gidan kawarta kamar wurin aikin ta, kodayaushe tana zuwa gidan.


29- Suna ba junan su abinci a baki kamar yadda mata da miji ke yi.


30- Suna tausasa lafazinsu yayin amsa wayar wadda suke harka tare ko suke so.31- Sukan biya wa junansu bukata ta hanyar kiran waya ko hira a kafar sada zumunta.


32- Ana gane su ta hanyar hotunan mata da suke ajiyewa a wayoyin su.


33- Suna kulla mummunar gaba ga duk macen da take nema ta yi musu kwacen kawa.


34- Suna yawan daga gira ko yin kifce wajen nunawa ‘yar uwarsu wadda ta kwanta a ransu.


35- Suna da yaren da suke yi a wajen hirarrakin su, ta hanyar kushewa ko yaba junansu.


36- Masu auren cikinsu suna yawan tafiye-tafiye da mu’amala da manyan mata.


37- Ba sa gamsuwa da ɗa namiji sai sun ayyana yadda suke saduwa da abokiyar harkarsu.


38- Suna tsanar aure duk sanda aka yi musu maganar shi.


39- Suna da kalaman gane juna, irin ‘Muna tare’, ‘Kin tayar min da tsumi’, ‘Za ki yi dadin harka’.


40- Suna son amfani da kwayoyin da za su fitar da cikon halittarsu, kamar kirjinsu da mazauni.


41- Yawancin masu auren cikin su ba sa son haihuwa.


42- Mace ‘yar madigo tana nesanta kanta ga kalaman batsa ga namiji, kuma tana kame kanta.


43- A kafafen sada zumunci suna dora hoton kafa, harshe ko kuma leben mace da sauransu.


44- Suna sha’awar saka dankunne ko wata sarka a hancinsu (Duk da an mayar da shi ado).


45- Ba su damu da kulawa da kuma nuna kishin mazajen su ba.


46- Idan suna kallon fina-finan turawa sun fi mayar da hankali kan matan.


47- ‘Yar madigo ba ta sanya kumbar kanti, kuma ba ta barinta ta yi tsayi a ‘yan yatsunta.


49- Wasun su suna rage gashin kan su kamar na maza kuma suna sa masa kala.


50-Suna yin zanen tatoo mai kusurwa uku (triangle) a hannu ko kafarsu.

Post a Comment

Previous Post Next Post