AMFANIN ZOGALE SHA TAKWAS AJIKIN DAN ADAM

 


 1-A dafa ganyen zogale da zuma asha kamar shayi yana maganin olsa(ulcer)

 2- mai fama da kuraje ajika ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa.

 3-wanda ya yanke koya sare ko wani karfe yaji masa ciwo ya Shafa danyan ganyen zogale insha Allah jinin zaibtsaya.

 4-Ana sanya garin zogale akan ciwo ko gyambo Dan saurin warkewa.

 5-Ana shafa ganyen zogale agoshi yana maganin ciwon kai.

6-Sanya garin zogale acikin abinci yana maganin hawan jini.

7-Ana dafa ganyen zogale tare da kanwa yar kadan domin maganin shawara.

 8-Gamai fama da ciwon ido zai diga ruwan zogale haka mai fama da ciwe kunne.

9-Macen dake shayarwa ta dafa furen zogale da zuma don Karin ruwan nono.

10-Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar DIABETES ya dinga shan furen zogale da citta kamar shayi.

11-Idan aka tafasa furen zogale da albasa kamar shayi ko a dafa zogale da tafarnuwa da citta da kanumfari da tsamiya anasha shafe fa maraice yana maganin sanyi.

12-Cin danyan zogale yana maganin tsutsar ciki.

13-Ana daka ganysn zogale da Yayan baure asha da nono ko kunu yana maganin ciwon hanta.

14-Mai fama da sanyin kashi ko wani kumburi zai soya Yayan xogale adakasu sannan a hada da man kwakwa(man ja) sai ashafa.

15-Adaka zangarniyar zogale da Yayan dake ciki da kanumfari da citta da masoro da kimba domin Karin karfin da namiji.16-Adaka saiwar zogale da Yayan kankana asha da nono yana maganin tsakuwar ciki.

17-mai fama da typhoid da malaria da basir ko shawara sai ha yawaita shan ruwan dafaffen zogale.

18-Mai fama da ciwon Aids zogale na rage radadinsa ta hanyar shan ruwan dafaffen zogale.

 Allah ya taimakemu yabamu lfy ingantacciya daga  MAGANIN GARGAJIYA .

Post a Comment

Previous Post Next Post