HANYAR DA ZA KABI KA DENA AIKATA ISTIMNA'I WATO ZINAR HANNU.
1-NIYYA DENA YIN ISTIMNA'I
Idan Mutum Baiyi Niyyar Dena Abu da Zuciya Daya Ba. To ko da Ya Dena Zai dawo
Ka Qudurta Baza ka Sake Aikatawa ba da Zuciya Daya tsakaninka da allah
2-NISANTA KAI' DAGA ABIN DA KE SA YIN ISTIMNA'I
Da Zarrar Mutum yayi Istimnai to a Kwai Abinda Ya Tilasta shi yin Istimnai Kamar
A-Ko Ya Kalli Bidiyon Batsa ne (Blue Film)
B-Ko Kuma Ya Kalli Hotunan Batsa ne
C-Ko Kuma Ya Saurari Labarin Batsa ne
D-Ko Ya Kai Ga Taba Jikin Macce
E-Ko Yai Zurfin Tunani Kan Jima'i
F- Ko Kwanciya Rub da Ciki Dan Motso Shaawa
G-Ko Kuma Rungumar Matashi (Fulo)
H-Ko Ya Maida Hankalin Shi Wajen Kallon mata
To Dole Mai Son Dena Istimnai Ya Nisanci duk Wani Abu da zai Iya Data Mishi Shaawa da Gabgan
3-ADDUA
Duk Mai Son Dena Istimnai Sai Ya Hada Da Addua Sosai
Dan Masu Yin Istimnai Suna Danganta shi da yafi Yin Jima'i Dadi da Sauqi da Kuma Natsuwa
Kuma Abune Mai Sauqi da Shiga Rai
4-YAWAN AMBATON ALLAH
Duk Wanda Ya Qudurci Dena Istimnai Yawan Ambaton Allah ne ya Kamace shi Dan Yawan Ambaton Allah na Nisanta Mutum da daga ga Sa6a mishi
A-Kamar Yawai ta Istiqifari
B-Yawaita Karatun Alqurani
5-SHIGA CIKIN MUTANE
Duk Mai Aika Istimnai Da Zarar Ya Fara Shirin Yin Istimnai To Babbar Buqatar Shi Ya Buya daga Mutane
Zarar Ka Fara Jin Irin Wannan Yanayin Sai Ka shiga Cikin Mutane Nan Danan Zuciyar ka Zata Kubuta
MAGANIN HAWAN JINI MAGANIN ULCER MAGANIN TSAKUWAR KODA
BAYANAI MASU MAHIMMANCI AKAN KODA ( KIDNEY)
Duk wanda yake fama da chiwon hanta ya gwada wannan maganin da temakon Allah za'a dace
6-YIN AZUMI
Duk Lokacin daka San Dole Sai Kayi Maamalar da Zata Daga Sha awarka
Kamar Cudanya da Mata a Manyan makarantu Ko a Kasuwannin Mu Ko A Mai aikatu mu
Kayi Azumi Dan Azumi Yana Karya Qarfin Shaawa
7- YIN AURE
Aure Shine Kankat Wajen Magance Istimnai Musamman ga Wanda Yayi Niyar Bari
Dan Bincike Ya Nuna a Kwai Masu Aikata Istimnai Sosai Cikin Magidanta
8-ISTIMNA'I MUMMUNAR ILLAH YAKE YIWA RAYUWA
Ko Baa baka Shawarar Dena Istimnai ba Ya kamata Ka Dena Saboda Illolin da yake Haifarwa Rayuwa
Musamman Matasa Da Ba Kwaganin Komai Zai Faru da Ku Matsalolin Istimnai Kanbi Mutum
Post a Comment