ILLOLIN ISTIMNA'I (ZINAR HANNU) TARE DA MAGANIN SA

 


Istimna'i shine mutum ya biyawa kansa buƙata ta hanyar wasa da gaban sa, hakan yana haifar da matsaloli masu yawan gaske sannan kuma haramun ne


YANA HAIFAR DA MATSALOLI KAMAR HAKA 


1 Yana haifar da ƙanƙancewar gaba


2 Rashin haihuwa


3 yana saka yawan mantuwa da rashin riƙe karatu


4 saurin inzali yayin jima'i


5 yana saka ciwon kai


6 yana jawo ciwon sanyi mai tsanani


7 yana haifar da ciwon gabobi da kafaɗau sosai 


8 yana jawo ciwon daji (Cancer)


9 yana haifar da ciwon mafitsara


10 yana saka bugun zuciya da ƙarfi


11 yana sanya yawan damuwa da rashin nutsuwa


12 yana saka gaban mace ya bushe 


13 yana lalata sperm (maniy)


Idan ka san kana aikata Istimna'i kayi gaggawar karban magani akan sa domin zai iya haifar maka da dukkan matsaloli da muka lissafa a sama


MAGANIN HAWAN JINI MAGANIN ULCER MAGANIN TSAKUWAR KODA


BAYANAI MASU MAHIMMANCI AKAN KODA ( KIDNEY) 


Duk wanda yake fama da chiwon hanta ya gwada wannan maganin da temakon Allah za'a dace


Post a Comment

Previous Post Next Post