INGAN TACCEN MAGANIN ULCER

 


INGAN TACCEN MAGANIN ULCER


Qaqqarfan maganin ulcer Wanda duk mai ita in ya sha ya warke wlh sai dai in ciwon ajaline don ciwon ajali ba shi da magani to ga maganin:-


1* GARIN GANYEN ZOGALE

2* GARIN GANYEN BADO

3* NONO KO MADARA

A hada garin zogale da na bado guri daya a juya shi ya juyu to kullum mai ulcers in zai kwanta barcin dare sai a samu nono ko madara sai a yi chokali biyu na garin maganin a sa nonon a juya a sha kwana bakwai an warke da yardar Allahu.

Kuyi share don yan uwa su amfana



Post a Comment

Previous Post Next Post