MAGANIN CIWON MARA KO RIKICEWAR AL,ADA
ANA SAMUN
1.Ganyen mangoro wanda yafado kasa
2. Jarkanwa
Idan akasamesu za,a ahadasu waje daya adaka
Idan suka Zama gari sai arikasha da ruwan
Zafi sau daya arana tsawon kwana bakwai.
Kuyi share da like domin yan,uwa su amfana.
Post a Comment