Yadda zaku sarrafa kanin fari da ganyen goba wajen magance Sanyi
Asamu ganyen goba adafashi da kaninfari asha safe da yammaci zai magance matsalar infection
Asamu ganyen goba akirbashi adakeda kaninfari sai aqara ruwa atace asha zai magance matsalar Sanyi
Asamu ganyen goba adafashi da kaninfari da tafarnuwa asa gishiri rabin cokali asha kafin aci abinci da minti 15 zai magance maki Sanyi
MAGANIN HAWAN JINI MAGANIN ULCER MAGANIN TSAKUWAR KODA
BAYANAI MASU MAHIMMANCI AKAN KODA ( KIDNEY)
Duk wanda yake fama da chiwon hanta ya gwada wannan maganin da temakon Allah za'a dace
Asamu kaninfari adafashi aringa tsarki dashi maganin Sanyi
Asamu saiwar lalle da saiwar zogale da kaninfari da ganyen goba adakesu aringa Sha a no-no ko Madara Zaki futar da Sanyi bayan yafuta kidafa ganyen goba da saiwar lalle din kina tsarki dashi Zaki bar qurajen gaba da qaiqain gaba
Danyar citta kaninfari ganyen goba adafasu aringa Sha Zaki rabu d sanyin mara
hanyoyin 10 da zaku magance infection
amfanin cin dabino da safe kafin yin breakfast
Post a Comment