An Bude Shafin Cike Shirin I-YOUTH TRAINING na Kungiyar IITA da Mastercard

 


An Bude Shafin Cike Shirin I-YOUTH TRAINING na Kungiyar IITA da Mastercard


Game da Shirin I-YOUTH TRAINING


Shirin I-Youth sabuwar hanya ce ta horar da sana'o'in noma Ƙirƙirar kasuwanci da sauya tunanin noma ga matasan Najeriya.


Kungiyar International Institute of Tropical Agriculture (IITA) tare da hadin gwiwar Mastercard Foundation Young Africa Works Program ce ke daukar nauyin shirin a duk shekara. 


Wadanda suka kammala wannan karatun na bayan nan an basu jarin kayan da ya kai kimanin N150,000 koma sama da haka.


Karin Bayani da Kuma Shafin Cikewa Latsa Nan


https://iyouth.iita.org/?ff_landing=15&form=i-youth-y3-employment&utm_source=IITA+I-Youth&utm_medium=website&fbclid=IwAR3_WMj-7Un08Wzz5kXJHgXmEYxqliOKJ1X_EOXclbYh4Jsg1KrJxTgpho4

Post a Comment

Previous Post Next Post