MAGANIN DATTI KO AMOSANIN MARA
INA MASU FAMA DA DATTIN MARA KO AMOSANIN MARA WLH GA QAQQARFAN MAGANIN WANKIN MARAR MACE KO NAMIJI
DA KASHE DUK WANI SANYIN DAKE MARAR MACE KO NAMIJI
✓ QURAJEN GABA
✓ 'DA'DEWAR GABA
✓ SA'BAR GABA
✓ QAYQAYIN GABA
✓ WARIN GABA
✓ RASHIN SHA'AWA
✓ RASHIN NI'IMA
✓ YAWAN'BARIN CIKI
✓ TSINKEWAR MANIYYI
✓ YAWA FITA FITSARI
✓ JIN ZAFI LOKACHIN SADUWA
✓ RASHIN JIN DADI YAYIN SADUWA
✓ Tsinkewar maniyyi rashin haihuwa
To masu wannan matsalar ga maganin cikin sauqi wlh
Kawai Nemo SAIWAR Alayyahu
kazo gida ka sa Jarkanwa
Saiwar da yawa ake so asamu
A wanke Saiwar a kir6a saiwar a turmi da Jarkanwa a sa a tukunya a dafa a Mai dashi ruwan sha.
Yan uwana masu magungunan sayarwa to sai
a shanya ya bushe a daka a tankade sai bawa mutum Namiji ya rinqa Shan chokali daya a shayi ba madara kwana bakwai sau uku a Rana
Mace Kuma ta dafa Tasha tayi tsarki ko tsuguno a Baho safe da dare kwana bakwai da ikon Allahu anwarke daga kowanne irin ciwon Sanyin Mara ko dattin Mara wlh Tlh
Wlh wannan ba sirrin Wasa bane
Allah ya taimaka
Post a Comment